Anna anadandia skuta ili afike barabara ya Bernauer. Mhisani wake ni Emre Ogur anayemtakia ufanisi mjini Berlin. Lakini atahitaji nini zaidi kumkimbia mwanamke mwenye mavazi mekundu ili apate kasha la chuma lililofichwa?
Mchezaji anamwambia Anna kutafuta usafiri wa kwenda barabara ya Bernauer kwa kuwa muda unamtupa mkono. Anadandia skuta inayoendeshwa na ki ... Show More
Nov 2015
Kashi na 02 – Waya daga Radio D
Philipp har yanzu bai samu hutun da yake so ba. Bayan gama fafatawa da kwaron da ya dame shi, sai ya fuskanci hayaniyar makwabta. Yayin da kwatsam aka yi masa waya daga Berlin, sai ya baro kauyen a gaggauce. Bayan fafatawar da Philipp ya yi da kwari a can, sai ga karar zarto, da ... Show More
11m 46s
Nov 2015
Kashi na 25 – Tarbar jiragen ruwa
'Yan jaridar sun yi kokarin gano ma'anar kalmar "getürkt", don haka suka kai ziyara wata gabar teku, inda kowane jirgi da irin tarbar da ake yi masa.A gabar tekun Willkomm-Höft, ana tarbar kowane jirgi ne da taken kasar da yake dauke da tutarta. A wasansu na rediyo, Paula da Phil ... Show More
14m 58s