Wannan rana ce ta bakin ciki a ofishin Radio D. Domin kuwa Ayhan yana ban-kwana kuma zai koma kasar Turkiyya. Duk da cewa abokan aikinsa sun shirya masa walima ta ba-zata, wannan bai kwantar masa da hankali ba.
Paula ta zo aiki da safe ta samu kowa yana shirye-shiryen zuwa walima. Yanayin bai gamsar da ita ba: Ayhan fa barin Radio D zai yi ya koma kasar Tur ... Show More
Nov 2015
Kashi na 25 – Tarbar jiragen ruwa
'Yan jaridar sun yi kokarin gano ma'anar kalmar "getürkt", don haka suka kai ziyara wata gabar teku, inda kowane jirgi da irin tarbar da ake yi masa.A gabar tekun Willkomm-Höft, ana tarbar kowane jirgi ne da taken kasar da yake dauke da tutarta. A wasansu na rediyo, Paula da Phil ... Show More
14m 58s
Nov 2015
Kashi na 23 – Kayar kifin "shark"
Paula da Philipp sun warware matsalar ganin kifin "shark", sannan kuma sun sake gano wata damfara. Amma, har yanzu ba a gano dalilin da ya kawo wannan ba. Yayin da ake neman mai wasan sululun kan ruwa, Paula da Philipp kuma sun hadu da wani mai iyo, sun kuma gano bakin zaren. Mai ... Show More
14m 59s
Mar 2009
Mission Berlin 08 – Kumaliza udhia
Ogur anamwarifu Anna kuhusu mpango muovu wa genge la RATAVA linalotaka kubadilisha historia. Kabla ya kupoteza fahamu, Inspekta Ogur anampa Anna tarehe. Novemba 9. Lakini mwaka gani? Ogur, anayeshuku kuwa Anna amejificha mahali fulani kwenye ukumbi, anamwagiza Anna kutoroka. Mwan ... Show More
5 m