Paula da Philipp sun warware matsalar ganin kifin "shark", sannan kuma sun sake gano wata damfara. Amma, har yanzu ba a gano dalilin da ya kawo wannan ba.
Yayin da ake neman mai wasan sululun kan ruwa, Paula da Philipp kuma sun hadu da wani mai iyo, sun kuma gano bakin zaren. Mai iyon nan ya razana yawancin mutanen birnin Hamburg saboda ganin kayar kifin "s ... Show More
Nov 2015
Kashi na 25 – Tarbar jiragen ruwa
'Yan jaridar sun yi kokarin gano ma'anar kalmar "getürkt", don haka suka kai ziyara wata gabar teku, inda kowane jirgi da irin tarbar da ake yi masa.A gabar tekun Willkomm-Höft, ana tarbar kowane jirgi ne da taken kasar da yake dauke da tutarta. A wasansu na rediyo, Paula da Phil ... Show More
14m 58s
Mar 2009
Mission Berlin 08 – Kumaliza udhia
Ogur anamwarifu Anna kuhusu mpango muovu wa genge la RATAVA linalotaka kubadilisha historia. Kabla ya kupoteza fahamu, Inspekta Ogur anampa Anna tarehe. Novemba 9. Lakini mwaka gani? Ogur, anayeshuku kuwa Anna amejificha mahali fulani kwenye ukumbi, anamwagiza Anna kutoroka. Mwan ... Show More
5 m